iqna

IQNA

Bangarensiyasa, An farabukukuwancikashekaru 35 da nasararjuyinjuyahalinMusulunci a nan kasar Iran a jiyaAsabar 01-Febreru, wato 12-Bahaman , wandayazodaidai da ranar da Imam Khomaini (q) jugoranjuyinjuyahalinyadawokasarbayanshekaru 15 da gudunhijira. A lokacinda Imam Khomaini (q) yak e barinbirnin Paris nakasarFaransayagodewamutanenkasarfaransawadandasukabashimafaka ta karshe, yakumayi ban kwana da su a ranar 01-Febe. 1979M.
Lambar Labari: 1369987    Ranar Watsawa : 2014/02/03